The Next Right Thing

The Next Right Thing
Kristen Bell (en) Fassara musical work/composition (en) Fassara
Characteristics
Description
Ɓangaren Frozen II – Original Motion Picture Soundtrack (en) Fassara

The Next Right Thing waƙa ce daga fim ɗin Disney mai rai na 2019 Frozen II. Jarumar kuma mawakiyar Amurka Kristen Bell ce ta yi shi a matsayinta na gimbiya Anna, kuma Kristen Anderson-Lopez da Robert Lopez ne suka rubuta kida da wakokin. Waƙar ta nuna tafiyar Anna cikin baƙin ciki. Waƙar ta sami yabo daga masu suka don saƙonta da ma'anarta kuma ta hau kan ginshiƙi na Kid Digital Songs a lamba 7.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy